fidelitybank

Dauraru 970 ke karatun digiri a Najeriya – Haliru Nababa

Date:

Shugaban gidajen ajiya da gyaran hali na Najeriya, Halliru Nababaya ce akwai fursunoni ‘970 da suke yin karatun digiri a gidajen yari daban-daban na kasar’.

Jaridar DailyTrust ta rawaito cewa, shugaban ya bayyana haka ne a Abuja ranar Juma’a, inda ya ce fursunonin na karatun ne a jami’ar karatu daga nesa ta NOUN.

“Wadan nan daban suke daga cikin fursunonin da wadanda suka zana jarrabawar WAEC da NECO kuma suka samu sakamako mai kyau,” in ji shi.

Ya ce,”Lokacin za a ce dayuwar mutum ya zo karshe domin an kai shi gidan yari ta wuce, hukumar ta shirya, domin bai wa fursunoni horo gabanin mayar da su cikin al’umma, domin su zama wadanda al’umma za ta amfana da su a nan gaba”.

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp