fidelitybank

Dangum ba zai sauka daga shugabanci ba sai wa’adin sa ya cika – PDP

Date:

Mataimaka shugabannin jam’iyya PDP na ƙasa sun ce shugabancin riƙon ƙwarya na Umar Damagun ba zai ƙare ba har sai zuwa watan Disamban bana.

Mataimakin shugaban matasan jam’iyyar, Timothy Osadolor ne ya bayyana haka a madadin sauran mataimakan shugabannin jam’iyyar, inda ya ƙara da cewa dukkan masu adawa da shugaban su yi haƙuri har zuwa lokacin da wa’adinsa zai ƙare a watan Disamba, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Sun ce suna kira ga waɗanda suke adawa da shugabancin Damagun su daina ɓata sunan jam’iyyar, su ba shi dama ya yi aikinsa.

A game da muƙamin sakataren jam’iyyar, sun ce maganar na kotu, don haka suka ce Sanata Anyanwu ne suka ganin ya fi kamata ya riƙe muƙamin har zuwa lokacin da kotu za ta warware matsalar, sannan suka yi kira ga shugabannin jam’iyyar su haɗa hannu domin tabbatar da mulki ya dawo hannun PDP a zaɓen 2027.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp