fidelitybank

Dalilin da ya sanya na zama daraktan yakin zaben Yahaya Bello – Hafsat Abiola

Date:

Darakta Janar na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa Yahaya Bello, Hafsat Abiola, ta shaida wa ‘yan Najeriya cewa, ita ce ke jagorantar yakin neman zaben Gwamna Yahaya Bello, domin ta yi nazari a kan mai neman tsayawa takara kuma ta ga irin halayen da ake bukata domin kai Najeriya inda ta dace.

Hafsat Abiola, diyar wanda ya lashe zaben shugaban kasa a shekarar 1993, Marigayi Cif MKO Abiola, ta ce, daya daga cikin kamanceceniya tsakanin mahaifinta mai taimakon jama’a da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, shi ne yadda dukkansu suka ki samun ubangidan siyasa.

Ta ce hakan ne ya haddasa musgunawa da gwamnan ya fuskanta na bukatu daban-daban da kuma cece-kucen da ke tattare da gwamnatinsa.

Shugabar wanda ta yi magana a gidan talabijin na Arise TV a ranar Lahadi, ta bayyana kwarin gwiwar cewa, Bello zai ci tikitin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba tare da la’akari da shiyyar shugaban kasa ba.

 

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp