fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Wa su sun jefa abun fashewa cikin sakatariyar APC a jihar Rivers

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa, wasu da ake zargi sun jefa bama-bamai ne a sakatariyar jam’iyyar APC ta jihar Ribas da ke Fatakwal.

Lamarin ya faru ne a safiyar ranar Asabar, sa’o’i kadan da gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar.

Kamar yadda wasu faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo suka nuna, lamarin da ake zargin ’yan daba ne ya lalata babbar kofar shiga da kuma gidan tsaro na sakatariyar jam’iyyar APC, da kuma wasu sassan ginin da ke kusa da shi.

Shugaban kwamitin riko na babbar jam’iyyar adawa ta jihar, Cif Tony Okocha, ya tabbatar wa LEADERSHIP hakan.

Okocha ya zargi magoya bayan Gwamna Siminalayi Fubara da harin da aka kai a sakatariyar.

Okocha ya rubuta cewa: “Da sanyin safiyar Asabar, sojojin farar hula masu goyon bayan Fubara sun tayar da hayaki mai sa hawaye a ofishinmu.

“Yukuri na biyu na kona ta ya ci tura yayin da jami’an tsaron kofar suka kashe wutar da sauri.”

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...
X whatsapp