fidelitybank

Ciwon Zuciya: Eriksen ya fara daukar horo a karo na farko

Date:

A karo na farko dan wasan kasar Denmark, Christian Eriksen, ya fara daukar horo tare da tsohuwar kungiyar sa Odense, tun bayan bugun zuciya da ta ritsa da shi a gasar cin kofin Euro 2020.

Eriksen ya fadi a lokacin bude gasar da kasar sa ta Denmark da Finland suka fafata a watan Yuni, kuma har ta kai sai da a ka yi masa aikin tiyata a zuciyar sa.

Dan wasan mai shekaru 29, an saka mai na’urar bugun zuciya (ICD), wanda ke nufin ba zai iya taka leda kungiyar sa ta Inter Milan a Seria A ba, saboda rashin cika bukatun samun motsa jiki.

Eriksen za a bar shi ya taka leda a wasu wasannin cikin gida a fadin Turai kuma, kamar yadda rahotanni daga BT a Denmark suka nuna, dan wasan ya kasance ya na amfani da wuraren horar da tsohon kungiyar sa ta OB, domin inganta lafiyarsa.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...

Isra’ila ta amince da sharuÉ—É—an yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Isra'ila ta amince...

Buhari ba zai taÉ“a cin amanar Tinubu ba – Garba Shehu

Tsohon babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai...

Mutane 207 ne suka mutu a ambaliyar Neja – NSEMA

Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta...

Jiga-jigan jam’iyyar PDP za su sauya sheÆ™a don tunkarar APC a 2027

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da tsohon...

Za a Æ™addamar da jam’iyyar hammaya da za ta tunkari APC

Gamayyar jam'iyyun adawa a ranar Talata, ta amince da...

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

ÆŠaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...
X whatsapp