fidelitybank

Cinzarafi: An kori babban jami’i a jihar Naje sakamakon zagin Kwamishiniya

Date:

Gwamnatin Neja ta tabbatar da tsige sakataren hukumar sufuri ta Jihar, Abubakar Kolo, bisa zargin cin mutuncin kwamishiniyar sufuri, Hajiya Rahamatu Muhammad Yar’adua.

Shugaban ma’aikata, Hajiya Salamatu Abubakar ce ta bayyana hakan, a wata tattaunawa da ta yi da kwamitin harkokin sufuri na majalisar dokokin jihar a Minna ranar Alhamis.

An fara samun takun saka ne a yayin da a ke duba ayyukan kasafin kudin shekarar 2021 da kuma tantance kasafin kudin ma’aikatar sufuri ta 2022 da kwamitin majalisar kan harkokin sufuri ya yi a ranar Litinin.

Kwamishiniyar, Hajiya Ramatu Yaradua, ta yi zargin cewa sakataren ya ci mutuncinta a lokacin tantancewar.

Sai dai Abubakar ya ce a na ci gaba da gudanar da bincik,e domin bankado gaskiyar lamarin, inda ya kara da cewa mayar da aikin ba hukunci ba ne.

A jawabin sa babban sakataren ma’aikatar sufuri ta jihar, Alhaji Ibrahim Garba, ya ce, sakataren ya zagi kwamishinan ne a lokacin da ya shaida wa kwamitin cewa kwamishinan bai fadi gaskiya ba kan batun motocin safa da a ka siya wa hukumar ta NSTA.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp