fidelitybank

Cin Hanci: Muhammadu Buhari ya karrama mutane 3 harda dalibi

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karrama wasu ma’aikatan gwamnati guda Biyu, Muhammad Ahmad da Nelson Okoronkwo da kuma wani dalibi dan Najeriya a wanda ya ke karatu a kasar Japan, bisa nuna abin koyi na gaskiya da rikon amana da su ka yi.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN, ya rawaito cewa, Tukur wanda shine mataimakin kwamandan a bangaren sha da fataucin miyagun kwayoyi, wanda a kwannan ya gano tare da kaddamarwa da hukumar Dala dubu 24,500 wanda wani dilan kwayoyi ya bayar a matsayin cinhanci, wanda kudaden na nufi ne a matsayin toshiya da za a yi da su kan hana binciken hodar Iblis wanda ta kai nauyin kilo 28, kuma kudin ta ya tasarwa biloyin Naira.

Shi kuwa Ikenna Nweke, wanda dalibi ne mai karatun digiri na Uku a jami’ar kasar Japan, kuma dan jihar Imo, ya gano wata jakar kudi da ke dauke da makudan kudade da wasu kayayyaki masu daraja, ya kuma mayar da su ga ‘yan sandan Japan, inda kuma ya ki amincewa da kashi 10 na kudaden da ya samu a lokacin da aka ba shi tukwicin.

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp