fidelitybank

Cin hanci da rashawa: Najeriya ta sami maki 24 cikin 100 – TI

Date:

Najeriya ta yi kasa da matsayi daya a cikin kididdigar da ake yi na yaki da cin hanci da rashawa (CPI) a shekarar 2021 da kungiyar Transparency International ta fitar a ranar Talata.

Najeriya ta sami maki 24 cikin maki 100 a cikin kididdigar na 2021, wanda aka bayyana a shafin TI na Twitter @TranperencITng.

Wannan dai ita ce shekara ta biyu a jere a Najeriya da koma bayanta a kimar TI ta CPI, inda makin kasar ya ragu daga 26 a shekarar 2019 zuwa 25 a kimar shekarar 2020, kuma ya kara zuwa 24 a sabon jadawalin na shekarar 2021.

Najeriya ta rike matsayi na 149 a cikin kasashe 180 da aka gudanar da bincike a kan lamarin, wanda hakan ya sa ta zama kasa ta biyu a yammacin Afirka da aka fi cin hanci da rashawa.

Matsayin na iya zama manuniya cewa, cin hanci da rashawa ya yi tsanani a cikin shekaru.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp