fidelitybank

Super Eagles sun dawo Najeriya daga Kamaru

Date:

Tawagar ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta dawo gida Najeriya daga gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) da ke gudana a kasar Kamaru na shekarar 2021.

Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya rawaito cewa, tawagar ‘yan wasan da jami’an ta, sun dawo ne ta jirgin haya daga Garoua, inda suka buga wasanni hudu.

Sun isa ne da karfe 1:10 na dare  ranar Talata a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe da ke Abuja, inda jami’an hukumar kwallon kafar Najeriya NFF suka tarbe su.

Jami’an NFF sun samu jagorancin babban sakataren su Mohammed Sanusi, tare da rakiyar mambobin kwamitin zartarwa na tarayya Yusuf Ahmed da Shehu Dikko.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe Æ´an É—aurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin Æ´an Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama Æ´an Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na Æ™asa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp