fidelitybank

Ƙasashen Waje

Afrika ta Kudu na tuhumar wanda ya kona majalisar dokoki a matsayin dan ta’adda

Kasar Afrika ta Kudu na tuhumar mutumin da ya bankawa majalisar dokokin kasar wuta, a matsayin dan ta’adda. A na tuhumar wanda a ke zargin...

Boris Johnson na shan suka mai zafi a majalisar dokokin  Burtaniya

Gwamnatin Burtaniya na fuskanar tambayoyi cikin gaggawa a majalisar dokokin kasar kan sabbin rahotanni, duk da cewa Johnson da kansa ba zai samu amsa...

Amurka ta baiwa Afghanistan tallafin kudi dala miliyan 308

Gwamnatin Joe Biden na Amurka na shirin bayar da gudunmuwar karin dala miliyan 308 a matsayin taimakon jin kai ga Afghanistan, wanda zai kawo...

Rikicin Ukraine: Rasha ta magantu a kan Amurka

Kasar Rasha ta ce ba ta da kwarin gwiwa bayan tattaunawar farko da Amurka kan rikicin Ukraine, kuma ba za ta bari bukatunta na...

Za mu ci gaba da hadin kai a kan matakin Rasha na mamaye Ukraine – NATO

Ministocin harkokin wajen kungiyar tsaro ta NATO sun ci gaba da kasancewa cikin hadin kai kan duk wani matakin soji da Rasha za ta...

Popular

spot_imgspot_img

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp