Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin kwashe ƴan ƙasarta da suka maƙale a ƙasashen Isra’ila da Iran, bayan tsanantar rikici tsakanin...
Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar ta kai hari kan cibiyar tattara bayanan sirri ta Isra'ila, wato Mossad.
Kamfanin dillancin labaran ƙasar...
Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra'ila.
An riƙa jin ƙarar na'urorin ankararwa a biranen tel...