fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ƴan majalisar Amurka sun gabatar da kudirin haramtawa Rasha fitar da fetur

Sanatocin Amurka na bangarorin da ke adawa da juna sun gabatar da kudirin doka da zai haramta wa Rasha fitar da man fetur a...

Rasha ta hana ƴan ƙasar ta shiga shafukan kafofin labaran kasashen Turai

Hukumar da ke kula da kafofin yaɗa labarai a Rasha ta hana shiga shafukan wasu kafofin labarai na ƙasashen Yamma, ciki har da BBC...

Da Ɗumi-Ɗumi: Rasha ta harba bama-bamai a tashar nukiliyar Ukraine

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya bukaci kasashen Turai da su farka cikin gaggawa. Zelensky ya bayyana hakan ne a ranar Juma'a yayin da yake tabbatar...

Da Ɗumi-Ɗumi: Jirgin farko na ƴan Najeriya daga Ukraine ya fara sauka a Abuja

Kashin farko na 'yan Najeriya da suka tsere wa yakin da ake yi a Ukraine ya isa filin jirgin saman Abuja, babban birnin kasar...

Da Dumi-Dumi: An dage kwaso ‘yan Najeriya daga Ukraine

Gwamnatin tarayya ta dage kashin farko na ‘yan Najeriya da ake sa ran za su dawo daga kasar Ukraine ranar Alhamis. A cewar wani jami’in...

Popular

spot_imgspot_img

www.legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp