fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta yi ƙisan gilla a Ukraine – Zelensky

Shugaban Ukraine Volodomyr Zelensky, ya ce, kasarsa za ta yi nasara a yakin da take yi da Rasha. A wani jawabi da ya yi ta...

Shugaban ƙasa ya rushe ‘yan majalisa

Shugaban Pakistan ya rushe majalisar ƙasar a wani yunƙuri na gudanar da zaɓe da wuri, bayan yunƙurin tsige Firaminista Imran Khan. An ɗauki matakin ne...

Ƴan Najeriya 12 masu damfara a Internet sun shiga hannu a Gambia

Rahotanni daga ƙasar Gambia sun ce, hukumomin ƙasar sun kama wasu mutum 13 da ke damfarar mutane ta intanet. Mutum 12 daga cikinsu ƴan Najeriya...

An harbe mutane 6 da raunata 10 a Amurka

Mutum aƙalla shida ne aka kashe tare da raunata wasu 10 sakamakon harbe-harbe a Sacramento da ke Amurka, a cewar 'yan sandan California. Mutane sun...

Rasha ta mayar da martani matatar man fetur na Ukraine

Harin da Rasha ta kai kan unguwar Kremenchuk da ke tsakiyar Ukraine ya lalata wata matatar man fetur baki ɗaya, a cewar gwamnan yankin...

Popular

spot_imgspot_img

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp