fidelitybank

Ƙasashen Waje

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya ta Majalisar Ɗinkin Duniya (IAEA), in ji rahotanni...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin da ƙasarsa ta kai kan wuraren nukiliyar Iran “hari ne mai ƙarfi sosai kuma ya...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya ruwaito cewa a yau Laraba ne aka zartar da hukuncin kisa kan wasu mutum uku...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba rundunar tsaron Isra'ila umarni "su mayar da martani" mai tsanani kan Iran. Ya ce za su...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar na musanta zargin Isra'ila na cewa ta ƙaddamar da hare-haren makamai masu linzami bayan fara...

Popular

spot_imgspot_img

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp