fidelitybank

Wasanni

Corona: Bayern Munich da Barcelona za su fafata ba ‘yan kallo

Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich za ta karbi bakwancin Barcelona ba tare da ‘yan kallo ba a wasan da za su fafata a...

Ciwon Zuciya: Eriksen ya fara daukar horo a karo na farko

A karo na farko dan wasan kasar Denmark, Christian Eriksen, ya fara daukar horo tare da tsohuwar kungiyar sa Odense, tun bayan bugun zuciya...

D-Black: Ganduje ya kaddamar da sabon mai horaswa na Kano Pillars

A yayin da yake kaddamar da sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Salisu Yusuf (D--Black), Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi...

Liverpool da Arsenal: Tsohon dan wasan su ya mutu

Tsohon dan wasan kungiyar Liverpool da Arsenal, Ray Kennedy ya mutu ya na da shekaru 70 a duniya. Kennedy, wanda ya zira kwallaye Uku a...

Ballon d’Or: Ronaldo ya mayar da martani mai zafi a kan kyautar

Cristiano Ronaldo ya zargi editan kwallon kafa na Faransa da yin karya bayan ya ce burin dan kasar Portugal shi ne ya yi ritaya...

Popular

spot_imgspot_img

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp