fidelitybank

Wasanni

Gasar Firimiya ta Ƙasa: Kano Pillars ta sha kashi 3-0 a hannun Akwa United

Mai riƙe da kambun Gasar Firimiya ta Ƙasa, NPFL, Akwa United ta lallasa Kano Pillars 3-0 a gasar da a ka fara jiya Lahadi. Pillars,...

Manchester City za ta jagoranci teburin Premier a Kirsimeti

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, ya soki yadda kungiyarsa ta taka rawar gani, duk da doke Newcastle da su ka yi a gasar Premier...

Premier League: Tottenham da Liverpool sun yi kare jini biri jini duk da jan kati

Liverpool ta yi canjaras a gasar Premier a wasan da su ka tashi kunnen doki da Tottenham wanda a ka fafata har ta kai...

Lyon ta haramtawa magoya baya bin wasan ta

Kungiyar kwallon kafa ta Lyon ta sanar da cewa za a hana magoya bayanta halartar wasannin waje na wani dan lokaci bayan da jama'a...

Roma: Tammy Abraham da Smalling sun zura kwallaye

Dan wasan kasar Ingila, Tammy Abraham ya zura kwallaye biyu sannan kuma takwaran sa, Chris Smalling shi ma ya zura kwallo a ragar Atalanta...

Popular

spot_imgspot_img

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp