fidelitybank

Wasanni

League 1: Monaco ta kori Kovac tsohon kocin Munich

Kungiyar Monaco ta kasar Faransa ta sallami tsohon kocin Bayern Munich da Croatia, Niko Kovac. Monaco ta nada Kovac mai shekaru 50 a watan Yulin...

Premier League: Newcatsle ta nemi aron Aubameyang

Newcastle ta tuntubi Arsenal da ta ba ta aron dan wasan kasar Gabon, Pierre-Emerick Aubameyang, mai shekara 32, a matsayin aro har zuwa karshen...

NFF ta dana sabon mai horas da Super Eagles

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta sanar da nadin Jose Peseiro, a matsayin sabon mai horas da Super Eagles. Hukumar kwallon kafa ta kasa...

Bugun Zuciya: Kanin Maradona Hugo ya mutu

Hugo Maradona wanda kanin fitaccen dan wasan kwallon kafa na Argentina, Diego, ya mutu sakamakon bugun zuciya. Hugo mai shekaru 52 ya fuskanci bugun zuciyar...

Ferran Torres ya koma Barcelona daga City

Dan wasan gaba na kasar Sipaniya Ferran Torres ya koma Barcelona daga Manchester City, inda ya rattaba hannu kan kwantiragi har zuwa watan Yunin...

Popular

spot_imgspot_img

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp