fidelitybank

Wasanni

Aljeriya ta fice daga gasar AFCON

Mai rike da kambun gasar cin kofin nahiyar Afrika kasar Aljeriya, ta fice daga gasar bayan Ivory Coast ta casa ta 3-1 a birnin...

Fyade: Kotu ta yankewa dan wasa Robinho hukuncin shekara 9 a Italiya

Kotu a kasar Italiya ta kama tsohon ɗan wasan Brazil, Robinho, da laifin yi wa wata mata fyade. Kotun Ƙolin da ke birnin Rum ta...

‘Yar Burtaniya ta doke ‘yar Amurka a Australian Open

'Yar kasar Burtaniya Emma Radukanu ta nuna kwarewa da juriya inda ta doke 'yar kasar Amurka, Sloane Stephens da ci uku-uku a gasar Australian...

Eberton za ta dauki Rooney ko Lampard

Everton na nazarin zabin koci tsakanin Wayne Rooney da Frank Lampard yanzu a cikin tsarin domin maye gurbin Rafael Benitez. Everton sun kasa iya shawo...

Tsohon dan wasan Real Madrid ya mutu

Shahararren dan wasan Real Madrid da Spain, Francisco 'Paco' Gento, ya mutu ya na da shekara 88. Gento, wanda ya shafe shekaru 18 tare da...

Popular

spot_imgspot_img

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp