fidelitybank

Lafiya

Bincike: Allurar rigakafin Corona miliyan 1 sun lalace a Najeriya

Binciken ya kuma gano cewa wuraren da aka ajiye rigakafin da kuma karancinsa, da kasancewar an kawo shi Najeriya ya na dab da daina...

Gwamnatin Adamawa ta haramta ayyukan mafarauta a yankin

Gwamnatin jihar Adamawa ta haramta ayyukan kungiyar kwararrun mafarauta ta Nijeriya a fadin kananan hukumomi 21 na jihar. Matakin na kunshe ne cikin wata sanarwa...

Omicron: Mutane Uku sun kamu a Najeriya – NCDC

Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya (NCDC) ta ce ta samu ƙarin mutum uku da ke ɗauke da sabon nau'in korona na...

Omicron: Matakin Birtaniya zalinci ne da horo – Lai Muhammed

Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga gwamnatin Birtaniya da ta janye matakin hana shiga ƙasar daga Najeriya saboda nau'in korona ta Omicron. Ministan Yaɗa Labarai...

MTN: Duk ma’aikacin mu da bai yi allurer Korona ba zai bar aiki

Kamfanin sadarwa mafi girma a Afirka MTN ya sanar da cewa wajibi ne ma'aikatansa su yi allurar rigakafin korona daga watan Janairu mai zuwa. Sai...

Popular

spot_imgspot_img

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp