Bankin da baya ta'ammali da kuɗin ruwa, TAJBank ya zama shine gwarzon bankin musulunci na shekara.
Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa TAJBank ya lashe...
Mayakan kungiyar ISWAP, wadda ake kira da Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād, ta kai farmaki a garin Auno, a wani kauye dake karamar hukumar...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara gudanar da shirye-shiryen daukar aikin ‘yan sanda na shekarar 2021.
Rundunar ta sanar da cewa ta bude shafin ta...