fidelitybank

Labarai

Zaben fidda gwani: Malisa ta gayyaci shugaban INEC

Majalisar wakilai ta tarayya ta gayyaci shugaban hukumar zabe ta kasa, Farfesa Mahmud Yakubu ya je gabanta ya yi bayani a kan kudin da...

Sarkin Ban Kano: Mukhar Adnan ya rasu ya na da shekaru 95

Sarkin Ban Kano kuma hakimin Dambatta, Mukhtar Adnan ya rasu, sakamakon gajeriyar rashin lafiya da ya yi a ranar Juma’a. Wata majiya mai tushe ta...

Masarauci mafi daɗewa a masarautar Kano,  Sarkin Bai Adnan ya rasu

  Sarkin Ban Kano, Tsohon Hakimin ÆŠambatta, Dakta Mukhtar Adnan ya rasu. Marigayi Adnan, ya rasu ya na da shekara 95 a wani asibiti da asubar...

An yankewa mutane 124 hukuncin aikin gaiya a Ogun sabo da yin bahaya a sarari

  Sakamakon yin turoso a sarari, gwamnatin Jihar Ogun ta kama mutane 124, inda ba ta yi wata-wata ba ta yanke musu hukuncin yin aikin...

Gwamnatin Kano za ta hana shan shisha a 2022

    Gwamnatin Jihar Kano ta ce nan ba da daÉ—ewa ba za ta hana shan shisha a fadin jihar. Babban Daraktan Ma'aikatar yawon BuÉ—e Ido ta...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp