fidelitybank

Labarai

Omicron: Birtaniya za ta hana Jiragen Najeriya shiga kasar ta

Gwamnatin Birtaniya za ta sanya Najeriya cikin jerin kasashen da ta ware, domin daukar karin matakai a kan 'yan kasashensu wajen shiga Birtaniyar, saboda...

Al’ada: Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya zama Wazirin Hausawan Turai

Mai Martaba Sarkin Hausawan nahiyar Turai, Alhaji Sirajo Jan Kado, ya daga darajar Sarautar Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo daga Sardaunan Sarkin Hausawan Turai zuwa...

Ruwa a Jallo: ‘Yan sanda na neman matashin da ya kashe malami

Rundunar ‘yan sandan jihar Delta na neman wani matashi mai suna Michael Ogbeife, dalibin ajin sakandire na SS3 dan makarantara Erhimu, Abraka a jihar...

Iyayen Ango da ‘yan uwansa sun mutu bayan an daura aure

Wasu iyayen ango da ‘yan uwansa sun mutu, sakamakon wani mumunan hadarin mota da ya rutsa da su wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane...

Rikicin man fetur: DSS sun kama Janar Dambazau

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta kama shugaban hukumar kare masu amfani da kayayyaki ta jihar Kano, Janar Idiris Dambazau mai ritaya, bisa...

Popular

spot_imgspot_img

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp