Gwamnatin Tarayya ta ce akwai yiwuwar yawan talakawa su karu zuwa miliyan 109 nan da karshen shekarar 2022.
Ministar Kudi, Kasafi da tsare-tsare, Zainab Ahmed...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tafi Ƙasar Amurka domin ɗaukar wani kwas na mako ɗaya a jami'ar Havard.
Wata sanarwa da Kwamishinan YaÉ—a...
Gwamnan jihar Borono, Babagana Umara Zulum, ya baiwa sojojin Najeriya da mayakan ISWAP, su ka jikkata Naira miliyan Biyar.
‘Yan ta’addan sun kai wani hari...