fidelitybank

Kanun Labarai

Gambia: Ba mu amince da sakamako ba – ‘Yan Adawa

Manyan jam'iyyun adawa a kasar Gambia sun yi watsi da sakamakon zaben shugaban kasa wanda a ka ayyana Adama Barrow a matsayin wanda ya...

Omicron: Matakin Birtaniya zalinci ne da horo – Lai Muhammed

Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga gwamnatin Birtaniya da ta janye matakin hana shiga ƙasar daga Najeriya saboda nau'in korona ta Omicron. Ministan Yaɗa Labarai...

MTN: Duk ma’aikacin mu da bai yi allurer Korona ba zai bar aiki

Kamfanin sadarwa mafi girma a Afirka MTN ya sanar da cewa wajibi ne ma'aikatansa su yi allurar rigakafin korona daga watan Janairu mai zuwa. Sai...

Za a fara kai Shinkafar Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin

Gwamnatin kasar Benin ta amince ta bai wa daya daga cikin manyan kamfanonin sarrafa shinkafa a Najeriya, Labana Rice Mill, eka 30,000 na filin...

An dawo da harkokin sadarwa a Zamfara

Hukumomi a jihar Zamfara sun dawo da harkokin sadarwa a yankin al’ummar ta Zamfara. Idan dai ba a manta ba a ranar Larabar da ta...

Popular

spot_imgspot_img

latest news in nigeria today 
2021 ripples

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp