fidelitybank

Cinikayya

Da Dumi-Dumi: Masu Babura mai kafa 3 sun janye yajin aiki

Matuka Babura mai kafa uku a jihar Kano, za su koma bakin aikin su a gobe Alhamis, sakamaon zaman sulhu da su ka yi...

Jiragen Qatar za su fara jigila daga Kano a watan Maris – Qatar

Kamfanin jiragen sama na Qatar Airways zai kara yawan ayyukansa a Najeriya a watan Maris na 2022 tare da kaddamar da sabbin hanyoyin zuwa...

Zauren hadin kan Malamai da kungiyoyin addini sun roki KAROTA da ‘yan Adaidaita

Zauren Hadin Kan Malamai da Kungiyoyin Addinin Musulunci a Jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin Jihar da kungiyar direbobin babur mai kafa uku...

Globacom ne a kan gaba a internet a cikin mutane miliyan 140 – NCC

Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce masu amfani da intanet a kasar sun kai miliyan 140.41 a watan Nuwambar 2021. Hukumar ta bayyana hakan...

Gwamnan Yobe ya janye dokar hawa Babur a jihar bayan shekaru 10

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya dage dokar hana amfani da babura a yankunan Arewaci da Kudancin jihar. Hakan dai ya biyo bayan komawar...

Popular

spot_imgspot_img

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp