fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Masu Babura mai kafa 3 sun janye yajin aiki

Date:

Matuka Babura mai kafa uku a jihar Kano, za su koma bakin aikin su a gobe Alhamis, sakamaon zaman sulhu da su ka yi da gwamnatin Kano.

Lauyan masu Baburan, Barista Abba Hikima Fagge ne ya tabbatar da hakan yayin ganawa da manema labarai a yammacin ranar Talata.

Yayin zaman an cimma matsaya kamar haka:

1. Za a rubutawa gwamnatin jihar kano takardar Neman ragin kudin sabunta rigistar na naira dubu 8.

2. Yan adaidaita Sahu za su dawo aiki a gobe alhamis.

3 . Za a jira gwamnatin ta tsaida matsaya kafin ranar 18 ga wannnan watan da za a sake zama.

4 . Yan Adaidaita Sahu za su cigaba da biyan Naira 100 harajin kullum-kullum.

Wadannan dai su ne abun da a ka cimma yayin zaman da a ka gudanar a yau a ofishin Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, kuma yayin zaman kowanne bangare ya aminta da duk abubuwan da a ka gindaya.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta É—aure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp