Shugaban ƙasar Faransa, Emmanuel Macron, ya naɗa abokinsa mai matsakaicin ra'ayi, Francois Bayrou a matsayin sabon firaministan ƙasar.
A makon da ya gabata ne ya...
Sabbin hukumomin mulki a Syria sun ce suna shirin rufe gidajen yarin hamɓararren shugaban ƙasar Bashar al-Assad tare da rusa rundunar jami'an tsaronsa.
Dubbban mutane...