fidelitybank

Ƙasashen Waje

Hawa-hawan farashin kayan abinci ya ragu a Jamus

Hasashen hauhawar farashin kayayyaki na shekara-shekara na kasar Jamus ya ragu a cikin watan Disamba a karon farko tun cikin watanni shida, amma ya...

Rasha ta aike da dakarun soji zuwa Kazakhstan

Kasar Rasha ta aike da dakarun sojojin ta zuwa kasar Kazakhstan, domin taimakawa wajen kawo karshen tarzomar da ta barke a fadin kasar, bayan...

An tsige shugaban kwamitin tsaro a Kazakhstan a kan zanga-zanga man fetur

Shugaban kasar Kazakhstan ya tube guda daga cikin kusa a tafiyar sa a harkokin tsaron kasar daga mukaminsa na shugaban majalisar tsaron kasar a...

An sallami shugaban kasar Brazil daga asibiti

An sallami shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro daga asibiti a ranar Laraba, kwanaki biyu bayan an kwantar da shi sakamakon toshewar hanji. Tun a shekarar...

Hoton Tsiraici: Matashiya ta kashe kanta

Yan sanda a kasar Masar sun kama wasu matasa biyu bayan mutuwar wata matashiya da a ke zargin ta kashe kanta. Bassant Khalid ta kashe...

Popular

spot_imgspot_img

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp