Sabon tsarin hada-hadar kuɗi cikin sauƙi a tsakanin ƙasashen Afirka wanda a ke kira Pan African Payment Settlement System (PAPSS) ya fara aiki gadan-gadan.
Tsarin...
Firaministan Birtaniya, Boris Johnson, ya nemi afuwar Sarauniyar Ingila, Elizabeth, saboda wasu shagali da suka gabatar wanda ya saɓawa ka'idojin da aka sa na...