fidelitybank

Sabon tsarin hada-hadar kudi cikin sauki a nahiyar Afrika ya fara aiki

Date:

Sabon tsarin hada-hadar kuɗi cikin sauƙi a tsakanin ƙasashen Afirka wanda a ke kira Pan African Payment Settlement System (PAPSS) ya fara aiki gadan-gadan.

Tsarin wanda ya samu goyon bayan bankin hada-hada na Afirka (AFREXIM Bank) da kuma shirin kasuwanci ba tare da wani iyaka ba na Afirka (AfCFTA), an ƙirƙire shi da zimmar sauƙaƙa kasuwanci tsakanin ƙasashen ta hanyar sauƙaƙa kasuwanci.

Tsarin wanda zai iya bai wa masu siye da siyarwa damar biyan kuɗin da a ke kashewa a ƙasarsa, ko a wata ƙasar Ata firka, a yayin da mai sayarwar ya samu kuɗin a takardun kuɗin ƙasarsa.

Wannan dai zai iya sa yarjejeniyar kasuwanci ba tare da iyaka ba ta yi tasiri cikin sauƙi ba tare da wani tsagrao ba a yayin gudanar da cinikayya.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk wani tuggun ku Atiku da El-Rufa’i ba za ku iya kayar da Tinubu ba – Bwala

Fadar shugaban kasa ta yi watsi da kokarin da...

Mutuwar Dantata ta girgiza kasa baki daya – Tinubu

Shugaban kasa Ahmad Bola Tinubu ya bayyana Alhaji Aminu...

Wike ya caccaki Rotimi a kan jam’iyyar ADC

Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya caccaki tsohon...

Tsige ni daga mukamin Wazirin Gaya ba a kan doka ba ne – Usman Alhaji

Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya...

Gini mai bene uku ya danne Mutane a jihar Legas

Wani gini mai bene uku ya rufta a unguwar...

Kotu ta daure Matashi dan Tiktok da ya ke sanya rigar mama

Wata kotu a jihar Kano, ta yanke wa wani...

Peter Obi ka gaggauta ficewa daga jam’iyyar mu nan da awa 48 – Labour Party

Bangaren jam’iyyar Labour da Julius Abure ke jagoranta, ya...

Lakurawa sun kashe Mutane 15 a Sokoto

Wasu da ake zargin mambobin ƙungiyar Lakurawa ne sun...

Dan wasan Liverpool Diago Jota da Kaninsa sun mu a hadarin mota

Ɗan wasan ƙwallon ƙafar Liverpool kuma ɗan ƙasar Portugal,...

Mun shirya tunkarar APC a 2027 – ADC

A ranar Laraba ne manyan ƴan adawar siyasa suka...

Mun dagulawa Iran lisafi na tsawon shekaru biyu a nukiliyar ta – Amurka

Ma'aikatar tsaron Amurka ta ce bayannan leken asirinta ya...

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...
X whatsapp