fidelitybank

Ƙasashen Waje

An dage shari’ar da a ka shigar da gwamnati a kan dakatar da Twitter

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta dage sauraron karar da lauyan kare hakkin dan Adam, Inibehe Effiong ya shigar zuwa...

Najeriya ta samu tallafin rigakafin Corona daga kasar Girka

Najeriya ta karɓi allurar rigakafin korona miliyan ɗaya samfurin Johnson and Johnson daga ƙasar Girka. Ministan Harkokin Waje na Girka Nikolaos Dendias ne ya bayyana...

Beran da ya lashe lambar yabo ya mutu

Shahararren ɓeran da a ka bai wa lambar yabo ta zinare, saboda ya gano nakiya da dama ya rasu ya na da shekara takwas...

Globacom ne a kan gaba a internet a cikin mutane miliyan 140 – NCC

Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce masu amfani da intanet a kasar sun kai miliyan 140.41 a watan Nuwambar 2021. Hukumar ta bayyana hakan...

Afrika ta Kudu na tuhumar wanda ya kona majalisar dokoki a matsayin dan ta’adda

Kasar Afrika ta Kudu na tuhumar mutumin da ya bankawa majalisar dokokin kasar wuta, a matsayin dan ta’adda. A na tuhumar wanda a ke zargin...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp