Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya janye dokar dakatarwar da ya yi wa shafin sada zumunta na Twitter.
Rahotanni sun bayyana cewa, Buhari ya janye dakatarwar...
Najeriya ta karɓi allurar rigakafin korona miliyan ɗaya samfurin Johnson and Johnson daga ƙasar Girka.
Ministan Harkokin Waje na Girka Nikolaos Dendias ne ya bayyana...