Hukumomin Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya.
Shafin Twitter na hukumomin da ke kula da Masallatai Biyu...
Shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, Sheikh Khalifa bin Zayed ya rasu a ranar Juma'a, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar WAM ya...