Manyan ministocin Birtaniya biyu sun yi murabus sakamakon ce-ce-ku-cen da ake yi kan Firaiminista Boris Johnson.
Ministan kuɗi Rishi Sunak da Ministan Lafiya Sajid Javed...
Shugaban Manyan masallatai biyu mafiya tsarki a duniya, Masallacin Makkah da kuma na Madina, Sheikh Sudais, ya kaddamar da wata manhaja ta maraba da...