Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya sallami ɗaya daga cikin mataimakansa saboda wata tafiya shaƙatawa zuwa Antarctica da ya yi tare da matarsa Nowruz.
Shugaban ya...
Ƙungiyar ECOWAS za ta gudanar da taron na musamman domin tattaunawa kan harajin kayayyaki da ƙungiyar ƙasashen AES suka lafta wa ƙasashenta.
Ƙasashen ECOWAS za...