fidelitybank

Buhari ka ayyana kungiyoyin Fulani a matsayin ‘yan ta’adda – Ortom

Date:

Gwamnan jihar Bineu, Samuel Ortom, ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari da ya ayyana wasu ƙungiyoyin Fulani makiyaya kamar su Miyetti Allah Kautal Hore da Kungiyar Mi Yetti Allah (wato MACBAN), da kuma Fulani Nationality Movement (wato FUNAM) a matsayin ‘yan ta’adda su ma.

A cewar Gwamna Ortom, ayyana ‘yan fashin daji a matsayin ‘yan ta’adda kaɗai da gwamnatin Najeriya ta yi bai isa ba hakan nan.

Ya dai zargi ƙungiyoyin Fulanin da lasar takobi da kuma ci gaba da haddasa gagarumin yamutsi a jihar Binuwai da ma sauran yankunan ƙasar saboda dokokin hana kiwon.

Ɗaya daga cikin kungiyoyin da gwamnan ya ambata dai ta yi watsi da wannan kira, wanda suka bayyana da cewa, wani bi ta da kulli ne kawai.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta fitar da sabbin ƙa’idojin duba sakamakon zaɓe

A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya...

Isra’ila ta amince da sharuɗɗan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Isra'ila ta amince...

Buhari ba zai taɓa cin amanar Tinubu ba – Garba Shehu

Tsohon babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai...

Mutane 207 ne suka mutu a ambaliyar Neja – NSEMA

Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta...

Jiga-jigan jam’iyyar PDP za su sauya sheƙa don tunkarar APC a 2027

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP da suka hada da tsohon...

Za a ƙaddamar da jam’iyyar hammaya da za ta tunkari APC

Gamayyar jam'iyyun adawa a ranar Talata, ta amince da...

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...
X whatsapp