fidelitybank

Buhari da Gwamnoni da masu ruwa da tsaki sun halarci auren dan Ikpeazu

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu Gwamnoni da sauran manyan baki sun halarci daurin auren dan Gwamna Okezie Ikpeazu a Umuahia dake Jihar Abia.

Dan Ikpeazu, Ango Jachimike ya auri masoyiarsa wanda ya ke kauna, Chidinma Onwuenyi, ranar Lahadi.

PlatinumPost ta ruwaito cewa cocin Seventh-day Adventist Church a ka gudanar da bikin auren a na taron kasa da kasa dake Umuahia.

Buhari wanda ya samu wakilcin Dakta Uche Ogah, wanda shi ne karamin ministan ma’adinai da karafa, ya shawarci ma’auratan da su sanya Allah ya zama ginshikin aurensu ta hanyar yin addu’a tare.

Ya bukaci ma’auratan da su kiyaye dabi’un iyali a kokarinsu na gina gida mai nagarta da kuma zama albarka ga tsararrakinsu.

Har ila yau, Uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, wanda ta samu wakilcin Miss Ogonnia Umahi, ta ce taron ya kasance tunatarwa cewa aure ya kasance haÉ—in gwiwa wanda ya kamata a yi bikin cikin soyayya.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp