fidelitybank

An fara gangamin yi wa mutane miliyan 3.4 allurar Korona a Kano

Date:

Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano, ta fara yin gangamin allurar rigakafin cutar Coronavirus (COVID-19) wadda take son yi wa mutane miliyan 3.4 a fadin jihar.

Tuni dai Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta Jihar ta bayyana cewa, sama da mazauna Kano miliyan daya ne suka samu cikakkiyar allurar rigakafin, tun lokacin da aka fara allurar a Kano.

Sakataren zartarwa na hukumar, Dokta Tijani Husseini, ya bayyana hakan a yayin wani taron bita da aka shirya wa ma’aikatan yada labarai kan gangamin rigakafin cutar.

Tijjani, wanda shi ne daraktan Yaki da Cututtuka wanda, Dr. Imam Bello ya wakilce shi, ya musanta zargin kin amincewa da mutane ke bujurewa allurar COVID-19 a Kano.

Da yake jaddada cewa, an sami ci gaba sosai a yawan mutanen da suke karbar allurar, bisa radin kansu, Tijjani ya lura da cewa akwai karancin wayar da kan al’umma dangane da allurar..

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp