fidelitybank

Mutane 230 ne suka kamu da Korona a Najeriya – NCDC

Date:

Hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce, ƙarin mutum 230 ne suka kamu da cutar Korona a faɗin ƙasar a ranar Laraba 19 ga watan Janairun 2022.

Hukumar ta bayyana cewa, daga cikin sabbin wadanda suka kamu da cutar, jihar Legas ce a kan gaba, inda take da mutum 115, sai Gombe mai mutum 29, da Abuja mai 24.

A jihar Imo kuwa mutum 20 ne suka kamu, sai kuma Rivers inda aka samu karin mutane 10.

Yawan waɗanda suka kamu a sauran jihohin

Ondo-9 • Kano-5 • Abia-4 • Kaduna-4 • Oyo-4 • Kebbi-2 • Ogun-2 • Borno-1 • Jigawa-1

Yanzu dai adadin waɗanda suka kamu da cutar a Najeriya tun bayan ɓullarta ya kai 251,571, amma an sallami mutum 225,280 daga asibiti bayan sun warke.

Yawan waɗanda suka rasa rayukansu sanadin cutar ta korona kuwa ya kai 3,117.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuƙuru wajen daƙile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta ɗauki ɗan wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe ƴan Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp