fidelitybank

Al’umma na ci gaba da yin tofin Allah ya tsine a kan mutuwar Hanifa

Date:

Mutane da dama ciki da wajen Najeriya na ci gaba da nuna alhinin Hanifa ‘yar shekara 5 da malamin makarantar su ya kashe ta tare da binne ta a makarantar su.

cikin wadanda suka magantu a shafukan su na Twitter, akwai tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abukara wanda ya bayyana cewa, a gaggauta bi wa Hanifa hakinta, sakamakon samun mumunan labarin kisan gilla ga Hanifa ‘yar shekaru 5, bayan shafe kwanaki 47 a hannun masu garkuwa da mutane a Kano, ya ce”Wannan dabbanci ne da rashin imani ne” a cewar Atiku.

Shi kuwa Sanata Shehu Sani cewa ya yi, “Wanda ya aikta wannan mumunanan laifin ya girbi abun da ya shuka”

Audu Bulama Bakarki lauyan ne mai zaman kansa wanda ya ke a Birtaniya, ya ce“Mutumin ya tabbatar da laifin sa tare da karbar kudin fansa, bayan ya bata maganin Bera, dole ne a bi mata hakin ta”.

Adetutu Balogun cewa ta yi, “Yarinya ‘yar shekara 5 Hanifa an yi mata kisan gilla, wanda malamin ta ya aikata mata”.

Hanifa ta dai shafe tsawon kwanaki 47 ba a kara ganin duriyar ta ba, sai a jiya Alhamis da aka tabbatar da mutuwar ta.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp