Gomman masu zanga-zangar lumana sun fito kan titunan birnin Katsina, don yin tir da da juyin mulkin sojoji suka yi a Jahuriyar Nijar tare da nuna goyon baya ga ƙungiyar Ecowas.
Masu macin ɗauke da kwalaye masu saƙonni iri-iri sun zagaya titunan birnin a safiyar yau Lahadi, a jihar da ke maƙwabtaka da Nijar.Image caption: “A saki Bazoum,” kamar yadda ɗaya daga cikin kwalayen ke cewa. Wani kuma ya ce “muna tare da Ecowas”.
A saki Bazoum kuma muna goyon bayan ECOWAS – Masu zanga-zanga a Katsina
Date: