fidelitybank

A hir din ‘yan siyasa masu amfani da kakin soji – Shelkwatar Tsaro

Date:

Shelkwatar tsaro sojoji ta gargadi ‘yan siyasa da sauran mutane da su daina amfani da masu kakin sojoji, domin yakin neman zabe ba tare da izini ba.

Mukaddashin daraktan yada labarai na tsaro, Air Commodore Wap Maigida ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a Abuja.

Maigida ya ce, an baza hotunan yakin neman zaben wasu gwamnoni sanye da kakin soja, a wuraren da a ka sani a jihohinsu.

Ya kuma ce,”A fili wannan matakin ya sabawa doka, kuma cin zarafi ne na baiwa fararen hula damar sanya kakin soji a lokacin atisayen soja.

A cewarsa, “Ya zama dole a sake bayyana cewa, rundunar sojojin Najeriya a matsayinta na kwararrun cibiya, domin haka ba za ta so a jawo ta cikin kowace irin salon siyasa ba. Domin haka, ya na da kyau a shawarci ‘yan siyasa da sauran al’umma su daina amfani da kakin soja da kayan ado na soji domin al’amuran siyasa da sauran abubuwan da suka faru daga yanzu”. Inji Wap Maigida.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp