fidelitybank

Ɗalibai 30 da malami 1 da a kai garkuwa da su a Kebbi sun kuɓuta

Date:

 

Gwamnatin Jihar Kebbi ta tabbatar da kuɓutar ɗaliban Makarantar Gwamnatin Taraiya Birnin Yauri, waɗanda ƴan ta’adda su ka yi garkuwa da su tun a shekarar da ta gabata.
Yahaya Sarki, mai baiwa Gwamna Atiku Bagudu shawara ne ya baiyana hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Birnin Kebbi a jiya Asabar.
Ya ce ” yau 8 ga watan Janairu, 30 da ga cikin ɗaliban Makarantar Gwamnatin Taraiya ta Birnin Yauri da mamaki 1 sun kuɓuta kuma tuni sun iso Birnin Kebbi.
“Za a duba lafiyar su da kuma tallafa musu yayin da za a sada su da iyalan su.
“Yayin da mu ke taya Shugaban Ƙasa murna, mu na kuma godewa jami’an tsaro da sauran waɗanda su ka bada gudunmawa wajen sakin ɗaliban,” in ji sanarwar.
A tuna cewa a ranar 22 ga watan Oktoban 2021 a ka saki 30 da ga ɗaliban makarantar, gami da wadanda kafin nan a ka sake su.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar...

Rashin nadi da jinkiri ne ya kawo rashin nasarar mu a kakar 2024/2025 – Kano Pillars

Kungiyar Kano Pillars ta yi imanin cewa jinkirin shirye-shiryen...
X whatsapp