fidelitybank

Zulum ya baiwa mutanen Zamfara miliyan 20

Date:

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya baiwa jihar Zamfara tallafin kudi Naira miliyan 20, domin rage radadin da su ke ciki na harin ‘yan ta’adda.

Zulum wanda shi ne shugaban ƙuyngiyar gwamnonin, ya kai ziyarar ne a ranar Litinin a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau.

Yayin ziyarar, gwamnan ya bai wa waɗanda tashin hankalin ya shafa tallafin Naira miliyan 20. Cikin waɗanda suka yi masa rakiya har da Sanata Ali Ndume, Shugaban Kwamatin Sojan Ƙasa a Majalisar Dattawa, da Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Borno Abdullahi Musa Askira.

Da yake yi wa sarakunan gargajiyar yankin da kuma jami’an gwamnatin Zamfara jawabi, Gwamna Zulum ya ce“Kar ku karaya, irin ɓarnar da yaƙin Boko Haram ya haddasa a jihar mu, ba mu karaya ba”.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuƙuru wajen daƙile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta ɗauki ɗan wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe ƴan Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp