fidelitybank

Zan yi murabus saboda kisan Abe – Shugaban ‘Yan Sandan Japan

Date:

Shugaban ‘yan sandan Japan ya ce, zai yi murabus daga mukaminsa, saboda kisan da aka yi wa tsohon firaiministan kasar Shinzo Abe.

Itaru Nakamura, shugaban hukumar da ke kula da ayyukan, ‘yan sandan kasar ya ce, yana so ya dauki alhakin harbin da aka yi wa tsohon firaiministan kasar a ranar 8 ga watan Yuli.

Binciken da aka yi ya gano cewa, akwai sakaci sosai a kan yadda aka ba wa Shinzo Abe, kariya a lokacin da lamarin ya afku.

An harbi mr Abe ne a yayin da ya ke jawabi a wani wajen gangamin yakin neman zabe a birnin Nara.

Wani mutum dan shekarar 41 ne ya harbi mr Abe a wuya abin da ya yi sanadin mutuwarsa. In ji BBC.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe Æ´an É—aurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin Æ´an Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama Æ´an Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na Æ™asa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp