fidelitybank

Zan tsaya takarar shugaban kasa a 2023 – Tinubu

Date:

Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce tabbas zai tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.

Tsohon gwamnan na Legas ya shaida wa manema labarai bayan ganawarsa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, cewa ya sanar da shugaban aniyarsa ta tsayawa takara a ganawar da su ka yi da safiyar ranar Litinin a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Yayin da ya ke zantawa da ‘yan manema labarai a fadar gwamnati, Tinubu ya ce, burinsa na zama shugaban Najeriya ne na tsawon rayuwarsa.

Ya ce,”Sa nasarorin da na samu a matsayin da na yin a gwamnan Legas, ina da karfin gwiwa na iya mulkin Najeriya”.

Tinubu ya kuma ka amsa tambayar cewa, yiwuwar takaran tikitin jam’iyyar APC tsakanin sa da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo wanda kuma a ke kyautata zaton ya na da sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.

 

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp