fidelitybank

Zamu tantance asarar da gobara ta cinye ofishin rigakafi a Rogo – Dr. Habib

Date:

Wata gobara ta kone ofishin rigakafi na kasa (NPI) dake karamar hukumar Rogo a jihar Kano.
A wani jawabi a lokacin da yake karbar wata tawaga mai karfi daga hukumar kula da lafiya a matakin farko shugaban karamar hukumar Rogo, Alhaji Mubarak Bashir Fulatan, wanda mataimakinsa shugaban karamar hukumar, Alhaji Sabiu Surajo Rogo ya wakilta ya bayyana cewa gobara har yanzu ba a san musabbabin tashin ta ba, wadda ta lalata wuraren adana alluran rigakafi da muhimman takardu da kuma ginin baki.
Cikin Wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na ma’aikatar lafiya a matakin farko ta Jihar Kano, maikudi Muhammad Marafa ya rabawa manema labarai, ya ce tun da farko a nasa jawabin, babban sakataren hukumar kula da lafiya matakin farko ta jiha, Dr. Tijjani Hussain wanda ya samu wakilcin manajan shirin SERICC Dr. Habib Tijjani Gwarzo, ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici matuka.
Ya kuma bayyana cewa gobarar ta kawo koma baya ga ayyukan rigakafi na yau da kullum a yankin, za a dauki dukkan matakan da suka dace, domin samar da matakan gaggawa bayan tattara rahoton da kwamitin ya tantance.

www.legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mata da kanan Yara ne Ambaliya ta daidaita a jihohi 19 – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta...

Facebook ya ƙi amincewa da tsare-tsaren Turai na amfani da AI

Wasu muhimman tsare-tsare na dokokin Tarayyar Turai kan amfani...

Ranar 18 za a fara rajistar zabe – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta sanar da...

Trump ya tura jiragen ruwa na yaki masu dauke da makaman nukiliya kusa da Rasha

Shugaba Trump ya ce, ya umarci a matsar da...

Amnesty na tuhumar gwamnatin Najeriya kan bacewar Dadiyata

Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da sakacin da...

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na É—aukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

ÆŠanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa Æ´an Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa Æ´anbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen Æ™auyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faÉ—a ADC

Tsohon É—an jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...
X whatsapp