fidelitybank

Zaben fidda gwani: Malisa ta gayyaci shugaban INEC

Date:

Majalisar wakilai ta tarayya ta gayyaci shugaban hukumar zabe ta kasa, Farfesa Mahmud Yakubu ya je gabanta ya yi bayani a kan kudin da za a kashe na zaben fidda gwani na ƴar tinke, wanda dama ke cikin sabuwar dokar zaben da ƴan majalisar su ka zartar kwanan nan.

Batun zaben fid da gwanin ya janyo ce-ce-kuce a Najeriya, kasancewar gwamnonin jihohi suna adawa da tsarin ƴar tinken, yayin da ƴan majalisa ke cewa shi ne ya fi dacewa.

BBC ta rawaito, Ƴan majalisar wakilan sun amince da aika wa shugaban hukumar zaben kasar, Farfesa Mahmud Yakubu goron gayyata ne, bayan dan majalisa daga jihar Kogi, Leke Abejide ya gabatar da kudurin a jerin batutuwa masu bukatar kulawar gaggawa.

Ƴan majalisar sun ce su na jin ana cewa zaben fid da gwanin kadai idan jam’iyyun siyasar kasar za su yi shi kai-tsaye, wanda zai lashe fiye da Naira biliyan 500.

punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...

Shettima ya jagoranci yi wa Buhari addu’o’i na musamman a Daura

An gudanar da addu'o'i na musamman don neman gafara...

Isra’ila ta kashe mana fararen hula – Syria

Shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa ya zargi Isra'ila da kai...
X whatsapp