fidelitybank

Za mu ci gaba da hadin kai a kan matakin Rasha na mamaye Ukraine – NATO

Date:

Ministocin harkokin wajen kungiyar tsaro ta NATO sun ci gaba da kasancewa cikin hadin kai kan duk wani matakin soji da Rasha za ta dauka a Ukraine tare da nuna cewa ba za a amince da yawancin bukatun tsaron da fadar Kremlin ta gabatar ba.

Ministocin 30 za su gudanar da wani taron bidiyo ne gabanin tattaunawar da za a yi tsakanin Amurka da Rasha a birnin Geneva ranar Litinin, inda za a gudanar da taron kungiyar tsaro ta NATO da Rasha a birnin Brussels da kuma tattaunawa mai zurfi a birnin Vienna, sakamakon bukatar da Rasha ta yi na samun tabbacin tsaro.

Rasha ta jibge dakaru masu yawa a kusa da kan iyakarta da Ukraine kuma ta na son a ba da tabbaci bisa doka cewa NATO za ta dakatar da fadada yankin gabas da kuma kawo karshen hadin gwiwar soji da tsohuwar jamhuriyar Soviet ta Ukraine da Jojiya.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp