fidelitybank

An saki shugaban jam’iyyar adawar kasar Habasha

Date:

Hukumomin kasar Habasha sun saki shugaban jam’iyyar adawa Eskinder Nega, kamar yadda jam’iyyarsa ta bayyana a ranar Juma’a, bayan shafe shekaru daya da rabi a gidan yari.

Eskinder, wanda ya kafa jam’iyyar Balderas for Genuine Democracy, an gurfanar da shi a gaban babbar kotu a watan Satumban na shekarar 2020 da laifin ta’addanci.

An kama tsohon dan jaridar nan mai ra’ayin rikau kuma dan jarida a farkon shekarar 2020 bayan tarzomar da ta biyo bayan kisan da a ka yi wa mawakin siyasa Haacaaluu Hundeessaa a birnin Addis Ababa.

Laifukan ya biyo bayan tashe-tashen hankula da ya barke sakamakon mutuwar Haacaaluu, wanda yawancin al’ummar Oromo, mafi girma daga cikin kabilu sama da 80 na kasar Habasha ke girmamawa. Akalla mutane 178 ne a ka kashe a yankin Oromiya da kuma babban birnin.

Eskinder, wanda dan kabilar Amhara ne, an yanke masa hukunci tare da wasu masu fafutuka fiye da goma, ciki har da fitaccen mai yada labaran Oromo kuma dan siyasa Jawar Mohammed.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp